Yawon Buɗe Ido Kajuru Castle; Katafaren Wurin Shaƙatawa a Najeriya Tsaunin Kajuru, wani katafaren wurin shaƙatawa ne, wadda aka gina a tsakanin shekarun 1981 zuwa 1989, a ƙauyen Kajuru da... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Dr. Maryam ta Zama Farfesa Mace ta Farko kan Magungunan... Daga: Muhammad da Nazir Adam Ibrahim Majalisar Gudanarwar Jami’ar Bayero da ke Kano, ta amince da ɗaga darajar Dr. Maryam... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 111 da Haɗa Najeriya a Matsayin Dunƙulalliyar Ƙasa A Rana mai Kamar ta Yau, 1 ga Watan Junairu aka haɗa Kudanci da Arewaci a matsayin Ƙasa Najeriya (Amalgamation).... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 18 da Rataye Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein A Ranar Asabar, 30 ga Watan Disamba na shekarar 2006 aka kashe tsohon Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein ta hanyar... BY Salahuddeen Muhammad 30/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Shadé Thomas Fahm: Matar da ta Fara Sayar da Kayan... Daga: Muhammad Cisse da Salahuddeen Muhammad Shade Thomas-Fahm, cikakkeken sunanta Victoria Omórọ́níkɛ Àdùkẹ́ Fọlashadé Thomas, ƙwararriyar mai zanen Kayan Ado... BY Salahuddeen Muhammad 30/12/2024 0 Comments
Tsumi Da Tanadi Samun Dala Tiriliyan Ɗaya Babbar Nasara ce ga Tattalin Arzikin... Daga: Bello Hamza da Sulaiman da Salahuddeen Muhammad Darakta Janar na Hukumar da ke Kula da Hannayen Jari ta Najeriya... BY Salahuddeen Muhammad 29/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo ƙarshen Yaƙin... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Boxing Day: Washegarin Ranar Kirsimeti Me ya sa Ranar 26 ga Disamba ake kiranta da ‘Boxing Day?’ Wata al’ada ce da aka yarda da ita... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Bikin Ranar Kirsimeti A Rana mai kamar ta Yau, 25 ga Watan Disamba, a shekara ta 336 AD, Cocin Kirista a Roma ya... BY Salahuddeen Muhammad 25/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Alh. Bashir Ottoman Tofa: Masanin Kimiyyar Sararin Samaniya A shafin Facebook kaɗai an yi amfani da sunan Bashir Tofa fiye da sau 33,000, ciki har da neman ƙarin... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Rasuwar Sarkin Kano Alh. Abdullahi Bayero A Rana mai kamar ta yau 23 ga Disambar 1953, Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero, ya rasu, wanda shi ne... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Ayasofya: Shahararren Ginin Turkiyya mai Ɗimbin Tarihi Ana ci gaba da murnar shahararren ginin Turkiyya na ban mamaki wato ‘Masallacin Ayasofya,’ komawarsa Masallaci. Kewayen Masallacin Ayasofya. |Hoto:... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Tarihi Bugun Littafin Al-kur’ani na Farko a Duniya Bugun littafin Al-kur’ani Mai Tsarki na farko a Duniya wadda aka buga da injin bugu ba rubutun hannu ba. Paganino... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Al'ada Bikin La Tomatina na Ƙauyen Buñol da ke Valencia, Spain Bikin La Tomatina, da ake yi duk shekara a ƙauyen Buñol da ke Valencia na ƙasar Spain na samun halartar... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments
Rai Dangin Goro Tatsuniya: Ƙarya Fure take ba Ƴaƴa Ga ta nan, ga ta nanku! An ce wata mata a wani ƙaramin Ƙauye ta jima tare da mijinta amma... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comments