Ranar takwas ga Watan Maris, na kowace shekara, ita ce Ranar da Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware a matsayin ‘Ranar Mata ta Duniya.’ Dalilin ware wannan Rana a matsayin Ranar
A ranar Laraba (5/02/25) ne mabiya Addinin Kirista ke bikin Ranar Ash Wednesday – Rana mai tsarki ga Kiristoci kuma rana ta farko na azumin kwana 40 da suka ce