Yawon Buɗe Ido Yawon Buɗe Ido a Afirka ya Farfaɗo Fiye da Kafin... Ƙaruwar adadin maziyarta a nahiyar ya na nuna kyakkyawar alƙiblar harkar Yawon Buɗe Ido, bayan da Covid-19 ta taƙaita shi... BY Salahuddeen Muhammad 27/01/2025 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Kajuru Castle; Katafaren Wurin Shaƙatawa a Najeriya Tsaunin Kajuru, wani katafaren wurin shaƙatawa ne, wadda aka gina a tsakanin shekarun 1981 zuwa 1989, a ƙauyen Kajuru da... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Ayasofya: Shahararren Ginin Turkiyya mai Ɗimbin Tarihi Ana ci gaba da murnar shahararren ginin Turkiyya na ban mamaki wato ‘Masallacin Ayasofya,’ komawarsa Masallaci. Kewayen Masallacin Ayasofya. |Hoto:... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Chabbal Waadi: Wurin da Ya Fi Ko’ina Tudu a Najeriya Chabbal Waadi, (wadda aka fi sani da Dutsen Mutuwa), ya na cikin Najeriya kuma, ya na da tsayin mita 2,419... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Yawon Buɗe Ido na Samun Tagomashi a Ƙasar Masar Harkar yawon shaƙatawa ta kasance ɗaya daga cikin ginshiƙan tattalin arzikin ƙasar, wadda ta ɗauki kimanin kaso 12% na adadin... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Obudu Mountain Resort: Shahararren Wurin Shaƙatawa a Najeriya Tsaunin Obudu, (wadda a da ake kira da Obudu Cattle Ranch), wani kwari ne a rafin Oshie na tsaunukan Sankwala,... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comment
Yawon Buɗe Ido Madyan: Garin Annabi Shu’aib (AS) Madyan, garin mutanen Annabi Shu’aib AS, ya na nan a Al-Bada’a, yankin Tabuk a Arewa maso Yammacin ƙasashen Larabawa a... BY Salahuddeen Muhammad 11/10/2024 0 Comment