Kiwon Lafiya Lafiyar Ƙwaƙwalwa: Abubuwan da za ku yi don Samun Farin... Daga: Angela Henshell Farin ciki abu ne na Kimiyya da za a iya nazarinsa. Gangar jikin ɗan’Adam na buƙatar ingantaccen... BY Taskar Nasaba 24/02/2025 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Shu’umar Alaƙa Tsakanin Mutane da Ƙirƙirarriyar Basira “A matsayina na mai sha’awar wannan batu sanda nake ƙarami, wannan Fim ya sa na ni zumuɗi” Daga: Matthew Chan-piu... BY Taskar Nasaba 20/02/2025 0 Comment
Kiwon Lafiya Motsa Jiki Sau Ɗaya a Wata Guda na Inganta Ƙwakwalwar... Daga: Tasallah Yuan Wani nazari da aka ɗauki tsawon shekaru ana gudanarwa a Ƙasar Birtaniya ya nuna cewa, ko da... BY Taskar Nasaba 07/02/2025 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Me Kuka Sani Game da Fasahar Binne Gawa ta Zamani? Yanzu za a iya Binne Gawar Mutum a cikin Ruwa ta zagwanye a maimakon binne wa a cikin Ƙasa ko... BY Salahuddeen Muhammad 13/01/2025 0 Comment
Tsumi Da Tanadi Samun Dala Tiriliyan Ɗaya Babbar Nasara ce ga Tattalin Arzikin... Daga: Bello Hamza da Sulaiman da Salahuddeen Muhammad Darakta Janar na Hukumar da ke Kula da Hannayen Jari ta Najeriya... BY Salahuddeen Muhammad 29/12/2024 0 Comment
Kiwon Lafiya Yin Barci da Kyau Yakan Tsawaita Tsawon Rai – Bincike A kan ce, yin barci da kyau a Dare ya na taimakawa wajen tsawaita tsawon rai. To, ko mene ne... BY Taskar Nasaba 18/12/2024 0 Comment
Tsumi Da Tanadi Mizanin Hauhawar Farashin Kayayyaki a Najeriya ya Ƙaru Mizanin hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya ƙaru zuwa kaso 34.6 a watan Nuwamba, ƙaruwar maki kaso 0.72 daga kaso... BY Taskar Nasaba 18/12/2024 0 Comment
Tsumi Da Tanadi Dabino na Samun Tagomashi a Saudiyya Kasuwar Dabino a Saudiyya na bunƙasa, yayin da aka samu ƙaruwar riba da kashi 14% a shekarar da ta gabata... BY Salahuddeen Muhammad 13/12/2024 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Macen Ƙirƙirarriyar Fasaha ta Lashe Gasar Sarauniyar Kyau ta Duniya Wata ƴar ƙasar Maroko mai sa Hijabi da aka samar da ita da Ƙirƙirarriyar Fasaha ta yi nasarar lashe Gasar... BY Salahuddeen Muhammad 11/12/2024 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Asalin Kimiyyar Haɗa Magunguna a Musulunci al-kimiyah = alchemyal-kuhl = alcoholal-ambiq = alembical-kahli = alkalial-neel = anilineal-ithmid = antimonyqirat = caratal-iksir = elixirjarrah = jarjuleb =... BY Taskar Nasaba 06/12/2024 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Yadda aka Gudanar da Babban Taron Intanet na Duniya Daga: Abdulrazaq Yahuza Jere A rabar Larabar da ta gabata ne shugaban Ƙasar Sin Xi Jinping ya miƙa saƙon taya... BY Taskar Nasaba 04/12/2024 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Taron Ƙolin Masana Kimiyya na 2024 na Haɓaka Ƙarfin Ƙirƙirar... Taron Ƙolin Masana Kimiyya na Ƙasa da Ƙasa na 2024 na Haɓaka Ƙarfin Ƙirƙire-ƙirƙiren Matasa Daga: Amina Xu An gudanar... BY Taskar Nasaba 02/12/2024 0 Comment
Tsumi Da Tanadi Sharhi: Tattalin Arziki Tattalin Arziƙi (Economy) ya dogara ne a kan samar da Abinci, Sutura, Ayyuka, Kiwon Lafiya, Ilimi, Gine-Gine da sauransu, da... BY Taskar Nasaba 28/11/2024 0 Comment
Kimiyya Da Fasaha Yadda Ƙirƙirarriyar Basira ta Artificial Intelligence za ta Shafi Ayyuka... Bankin ci gaban Afirka (Africa Development Bank) ya yi hasashen cewa kimanin Matasa Miliyan 100 da ke Nahiyar ba za... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comment
Kiwon Lafiya Ko Kun San Ƙwaƙular Kunne na Haifar da Matsalar Ji? Kunne wani ɓangare ne mai muhimmanci a jikin ɗan’adam wanda ya kamata a kula da shi. Kunnuwanmu na da mahimmanci... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comment