Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 32 da Fara Tura Saƙo na ‘SMSC’ a... A Rana Mai Kamar Ta Yau Neil Papworth, Injiniya mai shekaru 22 da ke aiki a Sema Group Telecoms, ya... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Dabbobi Gwaggon Biri Mafi Tsufa a Duniya ta Cika Shekaru 67 Gwaggon birin da ta fi tsufa a duniya, Fatou, ta cika shekaru 67 a Duniya a yayin da take tsare.... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Babbar Magana! An Naɗa Akuya a Matsayin Shugaban Gari Wata al’umma a ƙauyen Nabankaha na Cote d’Ivoire, ta naɗa Akuya a matsayin shugaban garin. Bugu da ƙari, shi ne... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Al'ada Shin Kayan Lefe Kyakkyawa ko Mummunar Al’ada Ce? Abdulmutallib A. Abubakar malami a sashen nazarin aikin Jarida a Jami’ar Maiduguri da ke jihar Barno kuma mai sharhi kan... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Taytu Betul: Shahararriyar Sarauniyar Sarakuna Taytu Betul ta kasance sarauniyar Habasha daga 1889 zuwa 1913 kuma matar sarki Menelik na biyu. Jarumi mai tasiri wajen... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Tarihi Yadda Sauyin Yanayi Zai Rusa Wuraren Tarihin Afirka Tun daga zane-zanen Dutse da ke Kudancin Afirka zuwa Dalar da ke gefen Kogin Nilu, al’ummar da suka gabata sun... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum An Gano Kayan Da Aka Rina a Zamanin Annabi Dauda Masana kimiyyar haƙar kayan tarihi ƴan Ƙasar Isra’ila sun gano wani rinin launin Shuni ko “purple” a jikin wani ƙyalle... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Mutum Mafi Tsufa a Duniya ya Mutu! John Alfred Tinniswood ya mutu ne ranar Litinin a gidan kula da tsofaffi na Southport da ke Ƙasar Ingila. An... BY Salahuddeen Muhammad 29/11/2024 0 Comments
Dausayin Masoya Labarin Wasu Masoya Ɗan India da Ƴar Pakistan da Suka... A watan Janairun 2023, an kama wani Ba’indiye da ya taimaka wa wata ƴar Pakistan da ta shiga ƙasar ba... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 1 Comment
Rai Dangin Goro Tarko: Labarin Ɓera da Sauran Ƴan’uwansa Dabbobi Daga cikin raminsa, Ɓera na kallon sa’adda maigida ke ta cuku-cukun haɗa masa tarko. Da ya gama sai Ɓera ya... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Musaboni Hosono: Ɗanƙasar Japan Guda Ɗaya Tal da ya Tsira... Wanann shi ne Musaboni Hosono. Ɗan asalin Ƙasar Japan guda ɗaya tal da ya tsira daga haɗarin Jirgirn Ruwan Titanic... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Kimiyya Da Fasaha Yadda Ƙirƙirarriyar Basira ta Artificial Intelligence za ta Shafi Ayyuka... Bankin ci gaban Afirka (Africa Development Bank) ya yi hasashen cewa kimanin Matasa Miliyan 100 da ke Nahiyar ba za... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Tsirrai Amfanin Magarya ga Lafiyar Ɗan’adam Magarya, wadda ƙananan ƴaƴan Itaciya ce, ana samunta a ko’ina a sassan Duniya. Waɗannan ƴaƴan itaciyar ba kawai tushen ƴaƴan... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Noma Da Kiwo Noma: Na Duƙe Tsohon Ciniki Aikin gona shi ne dukkan abin da ya shafi Noma da Kiwo, wanda idan aka faɗaɗa shi zai zama ke... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments
Kiwon Lafiya Ko Kun San Ƙwaƙular Kunne na Haifar da Matsalar Ji? Kunne wani ɓangare ne mai muhimmanci a jikin ɗan’adam wanda ya kamata a kula da shi. Kunnuwanmu na da mahimmanci... BY Salahuddeen Muhammad 28/11/2024 0 Comments