Wanann shi ne Musaboni Hosono. Ɗan asalin Ƙasar Japan guda ɗaya tal da ya tsira daga haɗarin Jirgirn Ruwan Titanic a shekarar 1912.
Sai dai maimakon a taya shi murna da ya koma gida, korarsa aka yi daga aikinsa, sannan aka zarge shi da nuna ragonta da kuma tsoron mutuwa.
A cewar mutanen garinsu, kamata ya yi, ya haƙura ya mutu tare da ragowar fasinjojin jirgin.