Tarihi Gadar Jebba: Gada ta Farko da Turawan Mulkin Mallaka Suka... Ta kasance Gada ta farko da Turawan Mulkin Mallaka suka gina a Najeriya, wadda ta haɗe yankin Arewaci da Kudancin... BY Salahuddeen Muhammad 08/01/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Yadda Gasar Pizza ta Ƙasa da Ƙasa ta Gudana a... Yadda aka gudanar da Gasar Pizza na Ƙasa da Ƙasa a Algiers babban birnin ƙasar Aljeriya, inda masu fafatawa 50... BY Salahuddeen Muhammad 07/01/2025 0 Comment
Tarihi Wasu Kayayyakin Annabi Muhammad da ke Gidan Tarihin Turkiyya Akwai wasu kayayyaki da Annabi Muhammadu SAW, ya yi amfani da su a lokacin rayuwarsa da a yanzu haka suke... BY Salahuddeen Muhammad 03/01/2025 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Dr. Maryam ta Zama Farfesa Mace ta Farko kan Magungunan... Daga: Muhammad da Nazir Adam Ibrahim Majalisar Gudanarwar Jami’ar Bayero da ke Kano, ta amince da ɗaga darajar Dr. Maryam... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Naira ta Cika Shekaru 51 da Ƙirƙirowa A Ranar ɗaya ga watan Janairu, na shekarar 1973, a zamanin Gwamnatin Mulkin Soja, ta Janar Yakubu aka fara amfani... BY Taskar Nasaba 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 111 da Haɗa Najeriya a Matsayin Dunƙulalliyar Ƙasa A Rana mai Kamar ta Yau, 1 ga Watan Junairu aka haɗa Kudanci da Arewaci a matsayin Ƙasa Najeriya (Amalgamation).... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Kalandar Julian ta Fara Aiki a Matsayin Kalandar Farar Hula Daular Rome, ta kafa 1 ga Janairu a matsayin sabuwar Ranar Sabuwar Shekara. A Ranar 1 Ga Watan Junairu Shekaru... BY Taskar Nasaba 01/01/2025 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 18 da Rataye Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein A Ranar Asabar, 30 ga Watan Disamba na shekarar 2006 aka kashe tsohon Shugaban Ƙasar Iraq Saddam Hussein ta hanyar... BY Salahuddeen Muhammad 30/12/2024 0 Comment
Tarihi Wanne Fir’auna ne ya yi Rayuwa da Annabi Musa? Daga: Wael Gamal (BBC News Arabic) Labarin asalin mutanen Masar da kuma tahirinsu ya yi ƙasa ba a jinsa har... BY Taskar Nasaba 30/12/2024 0 Comment
Al'amuran Yau Da Kullum Ƙasashe Masu Tasowa Su na Inganta Duniya Zuwa Makoma Mai... Daga: Safiyah Ma, Sulaiman, CGTN Hausa A bana, an shaida matsalolin da tsarin gudanar da shugabanci na Duniya ya fuskanta... BY Taskar Nasaba 29/12/2024 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Yau Shekaru 33 da Rushewar Tarayyar Soviet A Ranar 26 ga Watan Disamba, na shekarar 1991 Tarayyar Soviet ta rushe a hukumance, wanda ya kawo ƙarshen Yaƙin... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Boxing Day: Washegarin Ranar Kirsimeti Me ya sa Ranar 26 ga Disamba ake kiranta da ‘Boxing Day?’ Wata al’ada ce da aka yarda da ita... BY Salahuddeen Muhammad 26/12/2024 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Bikin Ranar Kirsimeti A Rana mai kamar ta Yau, 25 ga Watan Disamba, a shekara ta 336 AD, Cocin Kirista a Roma ya... BY Salahuddeen Muhammad 25/12/2024 0 Comment
Rana Kamar Ta Yau Rasuwar Sarkin Kano Alh. Abdullahi Bayero A Rana mai kamar ta yau 23 ga Disambar 1953, Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero, ya rasu, wanda shi ne... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comment
Tarihi Bugun Littafin Al-kur’ani na Farko a Duniya Bugun littafin Al-kur’ani Mai Tsarki na farko a Duniya wadda aka buga da injin bugu ba rubutun hannu ba. Paganino... BY Salahuddeen Muhammad 23/12/2024 0 Comment