Tsirrai Amfanin Makani ga Lafiyar Ɗan’Adam Amfanin Makani, ko Gwaza, ko kamar yadda ake kiransa da Harshen Larabci ‘Kulkas,’ ko Kunnen Giwa, kamaryadda wasu suke ambata... BY Salahuddeen Muhammad 03/02/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Abin da ya sa Kiristocin Orthodox ke Bikin Kirsimeti a... Kiristocin Orthodox na gudanar da bukukuwan Kirsimeti da sauran shagulgula da ake gudanarwa a ƙasashe da dama, wasu ma a... BY Salahuddeen Muhammad 27/01/2025 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Yawon Buɗe Ido a Afirka ya Farfaɗo Fiye da Kafin... Ƙaruwar adadin maziyarta a nahiyar ya na nuna kyakkyawar alƙiblar harkar Yawon Buɗe Ido, bayan da Covid-19 ta taƙaita shi... BY Salahuddeen Muhammad 27/01/2025 0 Comments
Jiya Da Yau Shaka Zulu: Tushen al’ummar Zulu Shaka kaSenzangakhona, shi ne Sarkin Masarautar Zulu daga 1816 zuwa 1828. Ɗaya daga cikin mafi tasiri na Monalu Zulu, ya... BY Salahuddeen Muhammad 17/01/2025 0 Comments
Tarihi Tarihin Juyin Mulki na Farko a Najeriya A ranar 15 ga watan Janairun 1966, yayin Juyin Mulki ƙarƙashin jagorancin Manjo Emmanuel Ifeajuna da Manjo Nzeogwu, da sauransu,... BY Salahuddeen Muhammad 15/01/2025 0 Comments
Jiya Da Yau Gwanki Sha Bara: Murtala Ramat Muhammed Tarihin Tsohon Shugaban Gwamnatin Mulkin Sojan Najeriya Marigayi Janar Murtala Ramat Muhammed Wane ne Janar Murtala? Murtala Ramat Muhammed GCFR, wani... BY Salahuddeen Muhammad 13/01/2025 0 Comments
Kimiyya Da Fasaha Me Kuka Sani Game da Fasahar Binne Gawa ta Zamani? Yanzu za a iya Binne Gawar Mutum a cikin Ruwa ta zagwanye a maimakon binne wa a cikin Ƙasa ko... BY Salahuddeen Muhammad 13/01/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Fara Ambatar Sunan Najeriya a Karon Farko a Duniya, 1897 A Rana mai kamar ta yau, takwas ga watan Janairun 1897, Flora Shaw, wadda ta kasance ƴar jarida daga Birtaniya,... BY Salahuddeen Muhammad 08/01/2025 0 Comments
Tarihi Gadar Jebba: Gada ta Farko da Turawan Mulkin Mallaka Suka... Ta kasance Gada ta farko da Turawan Mulkin Mallaka suka gina a Najeriya, wadda ta haɗe yankin Arewaci da Kudancin... BY Salahuddeen Muhammad 08/01/2025 0 Comments
Jiya Da Yau Mansa Musa: Sarki Mafi Arziki a Tarihin Duniya Sarkin Daular Mali, Mansa Musa ya kasance mutum mafi ƙarfin arziki da aka taɓa samu a Duniya, wadatarsa ta ba... BY Salahuddeen Muhammad 07/01/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Yadda Gasar Pizza ta Ƙasa da Ƙasa ta Gudana a... Yadda aka gudanar da Gasar Pizza na Ƙasa da Ƙasa a Algiers babban birnin ƙasar Aljeriya, inda masu fafatawa 50... BY Salahuddeen Muhammad 07/01/2025 0 Comments
Al'ada Al’adar Yanke Yatsa na Ƙabilar Dani Dani, ƙabila ce da ke tsakiyar tsaunukan Yammacin New Guinea a cikin ƙwarin Baliem Valley, Highland Papua, na Ƙasar Indonisiya.... BY Salahuddeen Muhammad 07/01/2025 0 Comments
Masarautu Cikakken Tarihin Wanzuwar Daular Borno Daga: Awwal Ahmad Janyau Daular Borno tsohuwar Daula ce a Afirka da aka kafa tun kafin Ƙarni na 10, wacce... BY Salahuddeen Muhammad 03/01/2025 0 Comments
Tarihi Wasu Kayayyakin Annabi Muhammad da ke Gidan Tarihin Turkiyya Akwai wasu kayayyaki da Annabi Muhammadu SAW, ya yi amfani da su a lokacin rayuwarsa da a yanzu haka suke... BY Salahuddeen Muhammad 03/01/2025 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Dr. Rachel Siu: Likitar Dabbobi Wacce ta Gayyaci Macijiya Bikin... Rachel Siu, mai shekaru 26, da mijinta Eric, mai shekaru 31, sun gayyaci macizai da sauran Dabbobi zuwa bikin ɗaurin... BY Salahuddeen Muhammad 01/01/2025 0 Comments