Al'ada Hawan Sallah na Kano Ya Shiga Jerin Bukukuwan Tarihi na... Hukumar kula da al’adu da illimi ta Majalisar Ɗinkin Duniya (UNESCO), ta ayyana Hawan Daba na Jihar Kano da ke... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Masarautu Tarihin Masarautar Katsina Wannan rubutu da ake karantawa zai ba mu ƙarin haske game da wannan gari na Katsina. Katsina, babbar Masarauta ce,... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya! Kowace shekara a ranar 9 ga Disamba, ita ce Ranar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya. Ana amfani... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Tarihi Musulunci a Ƙasar Hausa Babu wani takamaiman lokacin da za a iya bugun ƙirji a ce shi ne lokacin da Musulunci ya iso Ƙasar... BY Salahuddeen Muhammad 09/12/2024 0 Comments
Dabbobi Tsuntsuwa Mai shekaru 74 ta yi Ƙwai a Tsibirin Pacific Masana kimiyya sun soma kula da tsuntsuwar ne tun a shekarar 1956 a lokacin da take da shekaru biyar. Wata... BY Salahuddeen Muhammad 08/12/2024 0 Comments
Tarihi Tasirin Birnin Timbuktu a Cikin Tarihi Daga: Salahuddeen Muhammad Kaburan Waliyai da ɗimbin Littattafan tarihi a Timbuktu sun ɗaukaka sunan birnin da ke arewacin Ƙasar Mali.... BY Salahuddeen Muhammad 06/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Yawon Buɗe Ido na Samun Tagomashi a Ƙasar Masar Harkar yawon shaƙatawa ta kasance ɗaya daga cikin ginshiƙan tattalin arzikin ƙasar, wadda ta ɗauki kimanin kaso 12% na adadin... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Jiya Da Yau Gimbiya Yennenga: Kakar Al’ummar Mossi na Burkina Faso Daga: Richard Tiéné (ATB/MNA) Gimbiya Yennenga, ta kasance jaruma a fagen yaƙi kuma ƙwararriya wajen hawa Doki. Ta bar tarihi... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Turmin Tsakar Gida Tarrare: Mutumin Da Ya Kasa Daina Cin Abinci, Saboda Ba... A ƙarshen shekarun 1700s, akwai wani mutum a ƙasar Faransa wanda ke fama da yunwa marar iyaka kuma ya kasa... BY Salahuddeen Muhammad 05/12/2024 0 Comments
Tarihi Wani Yaƙi ne Mafi Tsaho a Tarihin Duniya? Yaƙi Tsakanin Ƙasar Ingila da Faransa 1337 zuwa 1453, Shekaru 166 ana Gwabzawa. Daga: Salahuddeen Muhammad Yaƙin shekaru 100 ya... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Harshe Hidimar da Charles Henry Robinson Ya Yi Wa Harshen Hausa... Daga Salahuddeen Muhammad Shekaru 130yrs da suka gabata, a ranar Juma’a, 26 ga watan Yuni, na shekara ta 1891, John... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Al'ada Yadda Bikin Bajekolin Fasahohin Ghana Ya Haskaka Yankin Volta Bikin na kwanaki uku ya nuna al’adun gargajiyar Ghana kana ɓude taron bikin ne daga gaɓar tekun garin Keta, ɗaya... BY Salahuddeen Muhammad 04/12/2024 0 Comments
Yawon Buɗe Ido Obudu Mountain Resort: Shahararren Wurin Shaƙatawa a Najeriya Tsaunin Obudu, (wadda a da ake kira da Obudu Cattle Ranch), wani kwari ne a rafin Oshie na tsaunukan Sankwala,... BY Salahuddeen Muhammad 03/12/2024 0 Comments