Rana Kamar Ta Yau Rana Kamar ta Yau: Tarihin Samuwar Ranar Mata ta Duniya Ranar takwas ga Watan Maris, na kowace shekara, ita ce Ranar da Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware a matsayin ‘Ranar... BY Salahuddeen Muhammad 08/03/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Soke Daular Musulunci, Mace ta Farko Firaminista, Jirgi mai Amfani... An Soke Daular Musulunci a Ƙasar Turkiyya A Rana mai Kamar ta Yau, uku ga Watan Maris, na Shekarar 1924,... BY Salahuddeen Muhammad 03/03/2025 0 Comments
Tsirrai Amfani da Muhimmanci Tafasa ga Lafiyar Jikin ɗan’Adam Tafasa wacce a ka sani a Ƙasar Hausa wata ƙaramar Bishiya ce da ke da ganye Launin Kore da Fure... BY Salahuddeen Muhammad 03/03/2025 0 Comments
Tarihi Yadda Mabiya Addinin Jain ke yin Azumi don su Mutu... Daga: Swaminathan Natarajan Mako uku bayan gano ta na ɗauke da cutar Kansar Bakin Mahaifa, Sayar Devi Modi mai shekaru... BY Salahuddeen Muhammad 02/03/2025 0 Comments
KUNDI Gouffre de Friouato: Kogo Mafi Girma da Zurfi a Duniya Kogon Gouffre de Friouato (مغارة فريواطو), da ke Taza a Ƙasar Maroko, shi ne Kogo mafi girma kuma mafi zurfi... BY Salahuddeen Muhammad 02/03/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Yadda aka Gudanar da Bikin Naɗin Sarautar Wakilin Rumadan Kachia Mai Martaba, Chiefdom Agom Kachia, Mr. Zamani Dogon Yaro JP, ya naɗa Alh. Abubakar Mohammed Sakainu a matsayin ‘Wakilin Rumadan... BY Salahuddeen Muhammad 24/02/2025 0 Comments
Turmin Tsakar Gida An ci Tarar Zakara Sama da Naira Miliyan 6 (Fan... Jami’ai a yankin North East Derbyshire da ke Birtaniya, sun umarci mai zakaran ya biya tarar ne bayan an gano... BY Salahuddeen Muhammad 24/02/2025 0 Comments
Jiya Da Yau Tarihi da Gwagwarmayar Allamah Sayyid Muhammad Mahdi Bahr al-Ulum Al-Sayyid Muḥammad Mahdī Baḥr al-Ulūm ko Bahrul uloom (السید محمد مهدی بحرالعلوم), ya kasance ma’abocin Addini na Shi’a a shekara... BY Salahuddeen Muhammad 20/02/2025 0 Comments
Al'ada Bikin Ranar Masoya ta Duniya Ranar Masoya, wadda kuma ake kira ‘Saint Valentine’s Day’ ko kuma idin Saint Valentine, ana bikin kowace shekara a Ranar... BY Salahuddeen Muhammad 20/02/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Fitowar Takardar Naira Ashirin, a 1977 A Rana Mai Kamar ta Yau, 11 ga Watan Fabrairu na shekarar 1977, aka fitar da sabon takardar Kuɗi na... BY Salahuddeen Muhammad 11/02/2025 0 Comments
Masarautu Masarautar Daura ‘ta Audu Tushen Hausa’ Tun farkon kafuwar Masarautar Daura zuwa yau, ta yi sarakuna sittin (60), tun daga kan Abduldari, mutumin da ya taso... BY Salahuddeen Muhammad 11/02/2025 0 Comments
Jiya Da Yau Dr. Sivaramakrishna Iyer Padmavati: Mace ta Farko da ta Kasance... Ta na yin aiki na sa’o’i goma sha biyu (12hrs) a Rana, da kwanaki biyar a Mako, a Cibiyar Kula... BY Salahuddeen Muhammad 11/02/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum An yi Bajekolin Saniya Mafi Tsada a Duniya Saniyar mai suna ‘Viatina-19 FIV Mara Movéis’ Fara ce mai launin dusar ƙanƙara, kuma ta na da nauyin kilogiram 1,100.... BY Salahuddeen Muhammad 11/02/2025 0 Comments
Al'amuran Yau Da Kullum Masar za ta Buɗe Babban Gidan Tarihi na Zamani Gidan adana kayan tarihin na zamani ya samu yabo daga ƙasashen Duniya, sannan ya lashe babban Kambin ‘Versailles’ daga hukumar... BY Salahuddeen Muhammad 03/02/2025 0 Comments
Rana Kamar Ta Yau Rana Kamar ta Yau: Turawa Sun ci Kano da Yaƙi A Rana mai Kamar ta Yau, uku ga Watan Fabrairu rikicin Dakarun yankin Yammacin Afirka, a ƙarƙashin jagorancin Turawan Ingila... BY Salahuddeen Muhammad 03/02/2025 0 Comments